Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ce nan da ƙarshen shekarar 2025 zata kammala aikin hanyar dogo da ta tashi daga Kano zuwa Maraɗi da kuma buɗe jami’ar...
Masana da masu sharhi kan al’amuran dake gudana a Nijeriya sun ce babban kalubalen da kasar tafi fuskanta tun bayan fara gudanar da tsarin mulkin dimukradiyya...
Kwamatin amintattuna na gamayyar kungiyoyin kishin al’umma a nan jihar Kano Civil Society Forum, ya ce zai yi duk mai yuwuwa wajen ganin an ci gaba...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce nan bada jimawa ba al’ummar kasar nan za su fita daga matsin rayuwar da suke ciki a yanzu. Tinubu...
Ma’aikatar harkokin mata da kananan yara da matasa da kuma kula da al’amuran mutane masu bukata ta musamman ta jihar Kano, ta bukaci gwamnatin Injiniya Abba...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a Jihar Kano tayi kira ga mata ‘yan asalin jihar Kano dasu rika shiga rundunar ana gudanar da aiki dasu sakamakon...
A yammacin yau alhamis ne shugaba Bola Ahmad Tinubu yana ganawa da wata tawaga dake karkashin jagorancin shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa Abdullahi Ganduje a fadar...
Hukumar Jami’ar Yusif Maitama Sule ta jihar Kano bayyana cewa ‘Mata ne sukafi yawa cikin Dalibai dubu biyar da dari shida da suka zauna Jarrabawar tan-tance...
An sake samun katsewar wutar lantarki a ilahirin sassan Najeriya bayan durkushewar babbar tashar samar da wutar lantarki ta kasar a daren jiya laraba, matsalar da...
Majalisar wakilai ta musanta ikirarin da shugabannin kungiyar kwadagon Najeriya suka yi na cewa gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan majalisar wakilai N100m a matsayin tallafi. Shugaban...