Shugaban karamar hukumar dawakin Tofa anan Kano Alhaji Ado Tambai Ƙwa ya ce, matukar ana son kananan hukumomi su ci gashin kan su, ya zama wajibi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kawo ziyarar aiki jihar Kano a ranar Alhamis ɗin nan. Ziyarar ta shugaba Buhari ta ƙunshi ƙaddamar da aikin layin dogo...
Majalisar dokokin Jihar Katsina ta janye dokar nan da ta zartar ta karin wa’adin shekarun aiki kafin ritaya ga ma’aikatan majalisar daga shekaru 60 zuwa 65....
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya amince da bayar da filin da za a gina Ruga a Jihar domin kiwon shanu da sauran dabbobi....
Majalisar dokokin Kano ta gayyaci dakataccen shugaban hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, domin...
Ambaliyar ruwan sama da aka shafe kwanaki a na yi, ta yi sanadiyyar ruftawar kaburbura da dama a karamar hukumar Gashua dake jihar Yobe. Alhaji Kabiru...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a bana bata da fargabar samun ambaliyar ruwa a sassan jihar. A cewar gwamnatin, nan ba da dadewa ba jihar za...
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya gargadi tawagar ‘yan wasan da zasu wakilci Najeriya a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Tokyo Olympics 2020 da su...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila tayi All… wadai da cin zarafin wasu ‘yan wasan kasar biyo bayan rashin nasara kan Italiya a wasan karshe na...
Rahotanni daga kasar Indiya sun ce tsawa ta faɗo kan wasu jama’a wadda ta yi sanadiyar mutuwar mutane talatin da takwas a wasu jihohi biyu da...