Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya yi kira ga iyaye a ƙasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16. Kungiyar ta kuma ce an shirya...
Mai shari’a a babbar kotun jihar Lagos, Lateefa Okunnu ta aike da tsohon Manajan Daraktan Bankin PHB da ya durkushe, Francis Atuche gidan gyaran hali bisa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a filin jirgin saman sojoji da ke Maiduguri a wata ziyarar aiki da ya kai jihar Borno. Shugaban ya sauka...
An sace mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Rivers United Stanley Eguma tare da masu taimaka masa mutum biyu a kan hanyar Enugu. Rahotanni na...
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare ya ce babu wata hukuma dake cin gashin kanta a karkashin ma’aikatar wasanni ta Najeriya. Dare ya yi wannan gargadin...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Abdurrasheed Bawa, ya bayyana yadda ya ce, hukumar ta gano yadda wata minista ta sayi...
Kwanaki uku bayan jawabin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi da ke cewa, gwamnatin sa, ta fitar da al’ummar ƙasar nan sama da miliyan goma...
Mutane biyu na ikirarin lashe zaben shugabancin hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa AFN da aka gudanar daban-daban. An dai gudanar da zaben ne a...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) Abdurrashid Bawa, ya ce, wasu ƴan Najeriya na yawan turo masa da sakonnin barazanar kisa,...