Gwamnonin jam’iyyar PDP guda goma sha uku sun fara gudanar da wani taro na sirri a birnin Badun na jihar Oyo. Rahotanni sun ce gwamnonin...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira ga gwamnonin ƙasar nan da su nemi mafita halin da ƙasar ke ciki maimakon jiran gwamnatin...
Rahotanni daga Zirin Gaza na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da yi luguden wuta a birnin a yau litinin. Wannan na zuwa...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya jagoranci wata tawagar jami’an tsaro don kai sumame wata maɓoyar ƴan bindiga da ke birnin Gusau babban birnin jihar. ...
Dakarun Operation Hadin Kai na rundunran sojin ƙasar nan sun hallaka ƴan boko haram da dama a ƙauyen Dawuri da ke yankin ƙaramar hukumar Konduga a...
Wata ƙungiya da ke rajin kare martabar arewacin ƙasar nan mai suna Northern Reform Organzation ta yi tir da ci gaba da kisan kiyashi da ake...
Wasu daga cikin manƴan shehunan ɗarikar Tijjaniya sun bayyana zabar sarkin Kano na goma sha huɗu a daular fulani Malam Muhammadu Sanusi na 2 a matsayin...
Gwamnan jihar Bauchi sanata Bala Abdulƙadir Muhammed ya ce mafi yawa na ƴan ta’adda da ke aikata ayyukan ash-sha a ƙasar nan a wannan lokaci musamman...
Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmed Lawan da takwaransa na wakilai Femi Gbajabiamila sun soki gwamnonin yankin kudancin ƙasar nan goma sha bakwai wadanda su ka yi...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnonin ƙasar nan da su yi duk me yiwuwa...