

A yanzu haka gawar mahaifiyar sarakunan Kano da Bichi wato marigayiya Hajiya Maryam Ado Bayero ta iso fadar sarkin Kano. Hajiya Maryam Ado Bayero wadda...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta radio da talabijin ta kasa (NBC) ta dakatar da tashar talabijin ta Channels sakamakon hira da ta yi da...
Runduna ta uku ta sojin kasar nan da ke barikin Bukavu anan Kano ta samu sabon babban kwamanda wanda ya kama aiki a ranar juma’a da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wata ganawa ta musamman da sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. Rahotanni sun ce shugaba Buhari zai gana da mista...
Ƙanƙara ɗaya ce daga cikin abubuwan da ake buƙata a wannan lokaci na azumin watan Ramadan don sanyaya maƙoshi a lokacin buɗa baki musamman ma yadda...
Hukumar rabon arzikin kasa ta ce nan ba da jimawa ba, za ta bibiyi albashin masu rike da mukaman siyasa da kuma jami’an hukumar bangaren shari’a....
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamatin tarayya da ta bayyana sunayen masu sana’ar canjin kudaden...
Kwamishinan lafiya na jihar Ogun Dr. Tomi Coker, ya ce, kashi 24 cikin dari na mutanen da ke mutuwa a duniya sanadiyar cutar zazzabin cizon sauro...
Akalla mutane 80 ne suka rasa rayuansu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gobarar da ta tashi a wani asibitin masu fama da cutar...
Jami’an hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCS) a Kano sun kama wani jami’in hukumar da ake zargin sa da safarar miyagun kwayoyi da...