Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Uganda Johnny McKinstry ya amince da ajiye aikin horas da ‘yan wasan kungiyar. McKinstry ya amince da kawo...
Majalisar dattijai ta shaidawa gwamnonin kasar nan cewa, bai wa bangaren shari’a na jihohi cikakken ‘yancin sarrafa kudaden su lamari ne da ya zama dole da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban kasar Jamhuriyar Nijar Bazoum Muhammed, a fadar Asorok, a yau litinin. Hakan na cikin wani faifan...
Kwamitin shirya gasar Olympic ta kasa tare da hadin gwiwar kwamitin shirya gasar ta duniya sun shirya tsaf don gudanar da bitar kwanaki biyu ga masu...
Akalla mutane 12 ne suka rasa rayukansu sakamakon wata gobara da ta tashi a motar dakon mai a kauyen Oshigbude da ke yankin karamar hukumar Agatu...
Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham da ke Ingila, ta kori mai horas da ‘yan wasanta Jose Mourinho. Jose Mourinho wanda ya taba horas da kungiyoyin...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta kama wasu mutane 15 da a ke zargin yan fashi da makami ne. Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa dakarun operation lafiya dole da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan. Muhammadu Buhari...
Gwamnatin tarraya ta bukaci al’ummar kasar nan da su yi watsi da maganganun raba kasar nan gida biyu. Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai...
Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa kuruciya ce ta sa ya ba da wasu fatawoyi da ake zargin...