Mai magana da yawun kungiyar yarbawa zalla ta Afenifere mista Yinka Odumakin ya mutu. Rahotanni sun ce Yinka Odumakin ya mutu ne a asibitin koyarwa na...
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jos ta arewa da Bassa Alhaji Haruna Maitala ya rasu sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da shi a...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wani mutum dan asalin kasar Chadi mai suna Adama Oumaru Issa wanda ake...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) Burgediya Janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya ce, ya kamata a rika yi...
Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya nemi al’ummomin kasashen jamhuriyar Nijar da Najeriya da su rika aiki...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce akwai ‘yan bindiga akalla guda dubu talatin a jihohin arewa maso yamma. A cewar gwamnan na Zamfara akwai kuma...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta ce, ba za ta dakatar da binciken da ta ke yi ba...
Kungiyar boko haram ta ce ita ce ta kakkabo jirgin yakin rundunar sojin sama na kasar nan da ya yi batan dabo a ranar laraba da...
Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin wata guda don ci gaba da yin rajistar hada layin dan kasa (NIN) da kuma layukan wayar tarho. A baya dai...
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce akwai fargabar cewa jirgin soji na yaki mallakinta da ya yi batan dabo a ranar laraba, akwai bayanan da...