Hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci ta jihar Kano, ta sanar da kwato kudade sama da Naira Miliyan 500 a fadin jihar. Shugaban...
Majalisar Dattijai ta kasa ta ce, fadar shugaban kasa bata karbi shawarwarin da suka kamata ba, na soke wasu daga cikin bukatun majalisar na neman shugaban...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Asiwaju Bola Tinubu, ya ce al’ummar Najeriya sun yiwa kalaman sa gurguwar fahimta kan bukatar samun karin jami’an tsaro. A cewar...
Majalisar koli da ke kula da harkokin addinin musulunci ta kasa (NSCIA) ta caccaki kungiyar kiristoci ta kasa (CAN), sakamakon sukar da ta yiwa nadin sabbin...
Hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam ta ce ta fara shirye-shiryen daukar matakin haramta amfani da duk wasu nau’ikan motoci wadanda aka yi amfani da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Niger ta yi holen wani matashi dan shekara 20 mai suna Lawali Danladi wanda ake zargin ya kashe matar sa sakamakon sabani...
Shugaban hukumar yaki da fasakwauri ta kasa (kwastam) kanal Hamid Ali mai ritaya, ya ce, masu safarar makamai ga ‘yan ta’adda ta kan iyakokin kasar nan...
Gwamnatin tarayya ta ce Najeriya da sauran kasashen afurka na cikin tsaka mai wuya sakamakon rashin isashshen abinci da zai biya bukatun al’ummar ta tsawon lokaci....
Fadar shugaban kasa ta ce gwamnatin tarayya ta gano masu daukar nauyin ‘yan ta’addar Boko haram da ‘yan bindiga da ke ta kashe-kashen jama’a, babu gaira...
Wata majiyar tsaro ta shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa an kama wasu sojoji a Jamhuriyar Nijar biyo bayan yunƙurin juyin mulkin da wasu...