Shirin bunkasa harka Noma da kawar da yunwa a Najeriya ya bayyana cewa kamata ya yi gwmanatin kasar ta mai da hankali wajen inganta harkokin noma....
Kungiyar kwadago a Nijeriya ta zargi gwamnatin tarayyar kasar da rashin shirin kawo karshen tattaunawar dake gudana a tsakani, kan aniyarsu ta tafiya yajin aiki sakamakon...
Yayin da zabukan gwamnonin jihohin Bayelsa da Imo da kuma Kogi ke Kara gabatowa ita kuwa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin ECOWAS, zasu gudanar da wani taron gaggawa ranar Lahadi game da juyin mulkin kasar Nijar a babban birnin tarayya Abuja. Wannan na...
Gwamnatin jihar Jigawa ta koka bisa ga yadda hukumomi ke sakin mutanen da aka samu da laifin satar na’u’rorin dake samar da Ruwa a jihar. Kwamishin...
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta ce, kasar ba ta amince da ikirarin da dakarun sojin Nijar suke yi ba na karbe Iko a kasar bayan hambarar...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ko kuma CEDEAO, za su gudanar da wani taron gaggawa a gobe Lahadi...
Ranar 28 ga watan Yulin ko Wacce shekara aka ware domin tunawa da masu fama da larurar ciwon hanta ta duniya da aka fi sani da...
Gwamnatin jihar Kano ta samar da isassun kayan aiki domin dakile yaduwar cutar mashako ta Diphtheria a fadin jihar. Kwamishinan lafiya na jiha Dr Abubakar Labaran...
Kungiyar Dillalan man fetur ta Kasa shiyyar arewacin kasarnan, tayi kira ga gwamnatin tarayya data biya ta bashin wasu kudade sama da biliyan dari biyu da...