Gwamnatin jihar Kano tace ta fara gudanar da wani bincike akan zargin bullar wata cuta da take sawa wadanda suka kamu da ita Ciwon Kafa a...
Shirin nan na bunkasa harka noma da kawar da yunwa Nigeriya havest Plus ya bayyana cewa samar da ingantaccen abinci shine abu na farko da suka...
Lauyan jam’iyyar NNPP mai Mulki a nan Kano Barista Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wuzurci, ya ce sun kara daukaka Kara. Tunda farko dai jam’iyyar adawa ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudurinta na zamanantar wa tare da inganta wuraren wasanni a Jihar nan. Mai ba wa Gwamna Shawara na musamman kan harkokin...
A daren jiya laraba ne dakarun sojin Jamhuriyar Nijar suka sanar da hambarar da gwamnatin Muhammad Bazoum sa’oi bayan rade-radin yiwuwar juyin Mulki. Rundinar sojin tabakin...
Kungiyar manoma ta Nijeriya (AFAN) tayi kira ga gwamantin tarayya da ta samar da tsaro da kuma wadata manoman hadi da saukaka farashin taki da...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya tace ‘zatayi aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumar kula da zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA,domin tsaftace harkar...
Rahottani daga jihar Lagos na nuni da cewa akalla yara biyu ne suka rasa rayukansu a wani gini da ya rufta a titin Ajao a unguwar...
Majalisar kula da Tattalin Arziƙi ta Nigeriya ta sanar da wasu sabbin matakai da gwamnati za ta ɗauka don samar wa ‘yan ƙasa sauƙin rayuwa sanadin...
Hukumar Karba korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta sanar da daukar babban lauyan nan mai fafutikar kare hakkin dan Adam,...