

Kungiyar tabbatar da gaskiya da daidaito a ayyukan gwamnati (SERAP) ta gurafanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, tana bukatar...
Wasu jihohin kasar nan guda shida sun ki amincewa da bukatar gwamnatin tarayya na ware filaye a jihohinsu don samar da wuraren kiwo na zamani ga...
Akalla Fulani makiyaya shida ne ‘yan bindiga suka kashe su yayin wani hari da suka kai musu a matsugunansu da ke kauyen Wasinmi a yankin karamar...
Buhari ya fara bai wa matan karkara tallafin Dubu Ashirin-Ashirin Gwamnatin tarayya ta fara bai wa matan karkara tallafin dubu ashirin-ashirin a jiya asabar. An fara...
Gwamnatin jihar Kano ta gano maɓoyar wani sinadarin haɗa lemo da ake zargin shi ya haddasa wata cuta da ta jikkata mutane da dama tare da...
‘Yan bindigar nan da suka yi garkuwa da dalibai 39 na Kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke Igabi a Jihar Kaduna sun...
Darikar Tijjaniyya ta nada Sarkin Kano na 14 a Daular Fulani Muhammadu Sanusi na biyu a matsayin Khalifan Tijjaniyya a Najeriya. An gudanar da nadin ne...
Majalisar wakilai ta ce wajibi ne babban hafsan sojin kasa na kasar nan laftanal janar Attahiru Ibrahim ya gurfana gaban kwamitinta don ya yi karin haske...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da ta kama bisa zargin laifin fashi da makami tare da garkuwa da mutane. Baya ga...
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Manjo janar Babagana Monguno mai ritaya, ya ce, akwai wasu kudade da aka ware don sayo makamai...