

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) Abdurrasheed Bawa, ya ce, hukumar ta bankado wata badakala a harkar tallafin man fetur da...
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya ce babu abinda ya same shi bayan da aka yi masa allurar rigakafin cutar Covid-19, a don haka jama’a...
Shugaban kasar Ghana Nana Addo, ya ce, zai baiwa kowane dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar ‘yan kasa da shekara 20 kyautar dala dubu 10...
Ministan shari’a kuma Atoni Janar na tarayya Abubakar Malami ya musanta cewa yana bincikar jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmad Tinubu. Abubakar Malami ya yi...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta fitar da rahoton al’amuran da suka shafi tsaro na shekarar 2020, wanda ya fara daga watan Janairu zuwa Disambar shekarar: Adadin mutanen...
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya ba da umarnin turawa da sojoji dubu shida domin kakkabe ‘yan bindiga da ke ci gaba da cin karensu ba babbaka...
Majalisar sarakunan gargajiya ta jihar Zamfara ta ce akwai ‘yan bindiga a dazukan jihar sama da dubu talatin. Sarakunan sun bayyana hakan ne lokacin da suke...
Cristiano Ronaldo da kungiyarsa ta Juventus sun gaza kai bantensu a gasar zakarun turai (Champions League), duk kuwa da nasarar da kungiyar ta samu akan takwararta...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa ‘yan bindiga da ke aikata ta’asa a jihohin arewa maso yammacin...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin yin tsayin daka wajen samarwa mata sana’o’in dogaro da kai tare da karfafa dokokin kare mata daga cin zarafi. Kwamishiniyar...