

An haifi Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1961 a Kano, kuma shi ne Sarkin Kano na 15 a...
An haifi Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani Malam Muhammadu Sanusi na biyu a ranar talatin da daya ga watan Yulin alif da...
Rundunar sojin kasar nan ta ce babu kanshin gaskiya cikin zargin da ke cewa tana turawa da jami’anta zuwa aikin tabbata da tsaro ne bisa tsarin...
Mahaifin daya daga cikin daliban makarantar sakandire ta Jangebe da ke jihar Zamfara wanda ‘yarsa ta ganshi a hannun ‘yan bindiga a kwanakin baya ya shaki...
Tsohon dan takarar gwamna a jihar Zamfara Dr. Sani Abdullah Shinkafi, ya yi zargin cewa, wasu daga cikin jagororin jam’iyyar APC da ke adawa a jihar,...
Kamfanin kera jiragen yaki na A-29 Super Tucano ya ce, ya kammala aikin kera jirgin farko da Nigeria ta sayo daga garesa. A cewar kamfanin tuni...
Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta koka kan yadda ‘yan bindiga da ‘yan Boko Haram ke ci gaba da sace mata da kuma dalibai...
Gwamnatin tarayya ta fara aikin samar da Kotuna na musamman da za su hukunta masu aikata laifukan da suka shafi cin zarafin jama’a musamman fyade da...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen haa ta jihar Kano KAROTA ta amince jami’anta mata su rika sanya Hijabi yayin gudanar da ayyukansu. Wannan dai ya biyo...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Zariya Dr. Ango Abdullahi Rasuwa. Wakilin mu Hassan Ibrahim...