Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta koka kan yadda ‘yan bindiga da ‘yan Boko Haram ke ci gaba da sace mata da kuma dalibai...
Gwamnatin tarayya ta fara aikin samar da Kotuna na musamman da za su hukunta masu aikata laifukan da suka shafi cin zarafin jama’a musamman fyade da...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen haa ta jihar Kano KAROTA ta amince jami’anta mata su rika sanya Hijabi yayin gudanar da ayyukansu. Wannan dai ya biyo...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Zariya Dr. Ango Abdullahi Rasuwa. Wakilin mu Hassan Ibrahim...
Gwamnatin jihar Kwara ta yi amai ta lashe kan matakin da ta ɗauka da farko na buɗe wasu makarantu waɗanda ta ba da umarnin rufewa a...
A Litinin ɗin nan ne ake sa ran sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha da ministocin ƙasar nan baki-ɗaya za ayi musu allurar riga-kafin annobar Covid-19-19. Sauran...
Farashin gangar ɗanyen mai karon farko cikin ya tashi zuwa dala saba’in da ɗaya da santi ashirin da takwas a karon farko cikin wannan shekara. Wannan...
Mawaƙin nan Nura M. Inuwa ya nemi afuwar masoyan sa kan rashin cika alƙawarin da ya yi musu na sakin sabon kudin waƙoƙin sa. Ta cikin...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wannan jawabi ne lokacin da ya jagoranci wata tawaga ta musamman zuwa gidan gwamnatin jihar Delta da ke garin...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa jami’an tsaro sun samu nasarar kama wani soja da budurwarsa wadanda ake zargin suna samarwa ‘yan bindiga makamai da...