‘Yan kasuwar Filin Idi da gwamnatin jihar Kano ta rushe sun garzaya zuwa babbar kotun Tarayya dake Kanon, domin ta dakatar da gwamnatin jihar da kwamishinan...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ce ‘kamawa tare da tsare dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele da DSS ke yi ya saɓa wa...
Hukumar ba da Agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta karbi ‘yan kasar 146 da suka makale a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, dake kan hanyarsu ta...
Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada cewa ‘za ta cimma kudirinta na kawo ƙarshen yaɗuwar cutar HIV zuwa shekarar 2030’. Sai dai ta yi gargaɗin cewa ‘rashin...
A baya lokacin tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya sha yiwa gwamnatin tayin sulhu da ‘yan bindiga amma bai sami karbuwa ba....
Majalisar Dattawar Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasar Bola Tinubu na karɓo rancen dala miliyan 800, don gudanar da shirin samar da tallafi ga masu...
A safiyar yau ne al’ummar unguwanni Dan-tsinke da Wailari dake karamar hukumar kumbotso a Jihar Kano, suka wayi gari da wani iftila’I, na shigar masu cikin...
Kungiyar samar da abinci ta duniya Oxfam ta sake jaddada rahoton hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya FAO da ke cewa, akalla mutane miliyan...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar tsaron farin kaya da ta tuhumi dakataccen Gwamnan Babban Bankin kasa CBN Godwin Emefiele a kotu...
Gwamnatin jihar Neja ta bukaci mazauna yankunan da suka gina gidaje a kan magudanan ruwa da su yi gaggawar tashi don kaucewa ambaliyar ruwa. Mataimakin gwamnan...