

‘Yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Najeriya sun fara shiga sansani daukar horo zagaye na biyu a yankuna uku na fadin kasar nan don shirya wa...
Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya sanya hannu kan dokar kasafin kudin badi ta 2021, da za’a kashe fiye da Niara biliyan 156. Muhammad...
Majalisar wakilai ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta mayar da Nasir Argungu akan mukaminsa na shugabancin hukumar samar da aikin yi ta kasa...
Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya sanya hannu kan dokar kasafin kudin badi ta 2021, da za’a kashe fiye da Niara biliyan 156. Muhammad...
Yanzu haka dai kwantiragin Ozil a Arsenal zai kare ne a watan farkon na kakar wasa mai zuwa ta 2021. Rashin tabuka abin a zo a...
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta bude filin horas da ‘yan wasanta da aka rufe sakamakon karuwar annobar cutar Corono. An dai rufe filin wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Nantes dake kasar Faransa ta kori mai horas da ‘yan wasanta Christian Gourcuff bisa rashin nasara da kungiyar ke samu a gasar...
Babbar Kotun Shari’ar musulunci dake zamanta a Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta baiwa wani mai sana’ar durin Iskar Gas a Unguwar...
Cibiyar bincike kan al’amuran yau da kullum ta PPRAC ta bai wa gwamnan jihar Borno lambar yabo a matsayin gwarzon shekara wajen shugabanci na gari. An...
Ana dai cigaba da gudanar da bikin cikar Freedom Rediyo shekaru 17 ga wasu daga cikin.