Zauren dillalan man fetur na Nijeriya ya ce, tashin farashin litar mai da aka samu ya shafi harkokin kasuwancinsu fiye da yadda ake tunani. Shugaban zauren...
Masanin tattalin arzikin a jami’ar Ilimi ta Sa’adatu Rimi Dakta Abdussalam Muhammad Kani, ya yi hasashen cewa, rusau da gwamnatin Kano ke yi a wuraren da...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da biyan albashin ma’aikata Dubu 10 da Dari 8 daga wannan watana Yuni, har sai an kammala binciken bisa zargin daukarsu...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta ƙasa tace ta samar da sabbin dabaru da zasu taimaka wajen ci gaba da dakile yawaitar samun hadura a kasar nan....
Sabon babban hafsan sojin Nijeriya, Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya karɓi aiki a matasayin babban hafsan sojin ƙasa na 23, inda ya yi alkawarin sauke nauyin...
Fiye da mutune miliyan uku ne ake sa ran za su kada kuri’a domin zaɓen shugaban kasa da ‘yan majalisar dokoki da kuma na kananan...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta kama mutane 1164 da take zargi da ta’ammali da miyagun kwayoyi, daga watan...
Babban Bankin Nijeriya CBN ya tilastawa bankunan kasar nan su karbi bayanan kafafen sada zumunta, adireshi Email, Adireshin gida da Lambobin wayar abokan huldar su. Wannan...
Ofishin Kula da Basusuka na Nijeriya DMO ya ce, jimillar bashin da ake bin kasa a yanzu ya kai Dala biliyan 103.3, kwatankwacin Naira tiriliyan 49...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya FRSC, ta ce, ta samar da sabbin dabaru da za su taimaka wajen ci gaba da dakile yawaitar samun...