

Kamfanin shirya gasar cin kofin kwararru ta Najeriya wato LMC ya tabbatar da amincewa da yin canjin ‘yan wasan sau biyar yayin gudanar da gasar NPFL...
Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta zabi dan kasar Kenya Peter Kamaku a matsayin alkalin wasa da zai jagoranci wasan Najeriya da Sierra Leone a...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da cewa kungiyar kwallon kafa Najeriya Super Eagles za ta fara wasan zagaye na biyu a wasan neman...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce zata rarraba kudirin kasafin kudin badi da gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar mata ga kwamitocinta don bincika akwai...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa zata kashe fiye da Naira 147,935,302,948 a kudirn kasafin kudin badi 2021, wanda aka yi wa...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa zata kashe fiye da Naira 147,935,302,948 a kudirn kasafin kudin badi, wanda aka yi wa take...
A ya yin da kuma ya ambato bangaren ayyuka noma Gwamnan Ganduje ya ce gwamnatin sa ta baiwa wannan bangren fifiko wajen ciyar da kasar nan...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce an sami karin mutum guda da ya kamu da Coronavirus a jiya Litinin bayan da aka yiwa mutane 77...
Kyaftin din kungiyar Kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa , ya raba gari da kungiyar sa ta Al Nassr dake kasar Saudi Arabia ,...
Wata gobara ta kone shelkwatar hukumar bayar da ilimin bai-daya ta Jihar Ondo da ke birnin Akure. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta fara ne a...