

Yau Litinin ɗalibai a Kano ke shiga mako na biyu da komawa makaranta. A ranar Litinin din makon da ya gabata ne aka buɗe makarantun firamare...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba bakwai karkashin jagorancin Justice Usman Na Abba ta bada umarnin dakatar da saurarar karar da aka shigar gaban Kotun Majistiri...
Gamayyar kungiyoyin kishin alummar Arewacin Najeriya CNG, ta gabatarwa rundunar ‘yan sandan Kano takardar bukatar samar da ingantaccen tsaro. Ta cikin takardar mai dauke da sa...
Masu kwashe shara sun tsunduma ya jin aiki a jihar Kaduna sakamakon rashin biyansu haƙƙoƙinsu da kamfanin lura da kwashe shara a jihar ya yi. Hannatu...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da babban kwamitin da zai rika kula da harkokin Burtalai a nan Kano. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun Operation wutar tabki na rundunar sojin kasar nan sun kashe ‘yan boko haram da ‘yan kungiyar ISWAP da dama...
Wasu da ake zargin batagari ne sun yi kutse a website mallakin hukumar zabe ta kasa INEC da kuma hukumar yaki da cin hanci da rashawa...
Babban Bankin Kasa (CBN) ya ce ya zuba jarin Naira biliyan120 a harkokin masaku da masana’antun jima da sarrafa auduga. Mataimakin gwamnan bankin na CBN, Mista...
Gwamnatin tarayya ta ce gwamnatocin jihohin kasar nan ba zasu iya sarrafa ma’adinan da ke shimfide a jihohin su ba. Ministan ma’adanai da bunkasa Tama da...
Dan wasan tsakiyar Manchester United , dan kasar Faransa(France ), Paul Pogba ya tsawaita kwantiragin sa da tawagar na tsawon shekaru biyu har zuwa shekarar 2022....