

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan malaman makaranta sabon tsarin albashi a kasar nan. Shugaba Buhari ya bayyana haka a yau litinin yayin taron...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta ƙulla yarjejeniya da dan wasa Edinson Roberto Cavani, kan albashi kimanin fan yuro 210,000 a kowane mako. Cavani zai...
Kungiyoyin manyan ma’aikatan jami’ar Bayero da ke nan Kano wato SSANU da na NASU sun yi kira ga mambobinsu da su fara gudanar da yajin aikin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta amince da daukar mutane 3,850 ‘yan asalin jihar domin horas da su a matsayin ‘yan sandan sarauniya wato constabulary,...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta birnin tarayya Abuja Abba Moukhtar Muhammad, ya nuna gamsuwarsa bisa nadin da hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta yiwa wasu...
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa NACA ta ce tana bukatar kashe kudi naira dubu hamsin ga duk wani mai fama da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da cewa masu garkuwa da mutane sun sace wani malamin makaranta a karamar hukumar Auyo ta jihar. Malamin...
Kwamitin kar-ta-kwana na fadar shugaban kasa da ke yaki da cutar corona a kasar nan, ya ce Najeriya ba za ta iya daukar nauyin yi wa...
Daga Maryam Ali Abdallah Hukumar raya ilimi, kimiyya da al’adu ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO ta ware ranar 5 ga watan oktobar ko wace shekara...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce babban kalubalen da take fuskanta a nan Kano bai wuce...