

Abba na Annabi Gwale daga jam’iyyar APC ce wa yayi abun kunya ne ace karamar hukuma kamar ta Gwale dake cike da manyan jiga-jigan gwamnatin Ganduje...
Shi kuwa Aminu kosasshe ce wa yayi bai kyautu iyayen yara su rika zargin gwamnatin Ganduje ba bisa faduwa da daliban jihar Kano suka yi a...
Ma’aikatan Kamfanin S. Roda and Sons Nigeria Limited dake unguwar tukuntawa, a karamar hukumar birni sun koka dangane da rashin adalcin da aka musu a kamfanim....
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara dashen bishiyoyi miliyan biyu da dubu dari biyar domin kaucewa daga kwararowar Hamada a fadin jihar. Gwamnan jihar Muhammadu Badaru Abubakar...
A farkon watan nan na Satumba ne kamfanonin samar da wutar lantarki suka fara amfani da sabon farashin wutar lantarki da aka sanya. Sabon tsarin ya...
Shamsu daga jam’iyyar PDP kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bisa gaza kammala aikin daya tashi daga Birnin tarayya Abuja zuwa nan Kano Shamsu...
Gwamnatin tarayya ta amince da kara sabon farashin litar man fetir zuwa Naira 151 da kwabo 56 a yau. Kamfani sayar da man fetir dake karkashin...
Mataimakin daraktan wasanni a shalkwatar tsaro ta kasa, Brigadier Janar Maikano Abdullahi, na daya daga cikin ‘yan takarar dake neman kujerar shugabancin hukumar wasannin rundunar soji...
Rundunar sojin kasar nan ta mika mata da kananan yara 778 da aka kamo yayin harin da aka kaiwa wata kungiyar ‘yan ta’adda a jihar Nasarawa....
An rantsar da shugaban bankin raya kasashen Afrika Akinwunmi Adesina don shugabantar bankin na tsawon shekaru biyar. An dai sake zaben Akinwumi Adesina a makon da...