

Masanin kimiyar siyasa na Kwalejin Share fagen shiga Jami’a na CAS ya ce yi wa kundin tsarin mulki karan-tsaye shi ya haifar da juyin mulki a...
Mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan Antonio Conte, yaja kunnnan yan wasan Kungiyar da suyi dukkan mai yuwuwa wajen ganin sun samu...
Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA, ta Kara wa’adin watanni uku kan dakatarwar da taiwa shugaban hukumar kwallon kafa ta kasar Haiti, Yves Jean-Bart, kan zargin...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON tace ta tura takardar neman yardar bude kwalejin da za’a rinka bitar Mahajata, ga Hukumar kula da Makarantun...
A baya-bayan nan dai hukumomi a nan Kano sun ceto mutane uku da aka daure tsawon shekaru a gida ba tare da samun kyakykyawar kulawa ba....
A karo na biyu lauyan dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rasha ta EFCC, Wahab Shittu ya rubuta wasika ga shugaban kwamitin da ke...
Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Anwar da ke Tudun Yola Malam Abdulkadir Shehu Mai Anwaru ya yi kira ga gwamnati da ta sanya kalandar musulunci a...
Dakarun Operation Lafiya Dole na rundunar sojojin kasar nan sun kashe ‘yan kungiyar ISWAP da Boko Haram guda takwas a jihar Borno. Hakan na cikin wata...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Jose Mourinho yana zawarcin dan wasan gaban Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke kasar Spain,...
Daga Anas Muhammad Mande Kasar Spain ta gayyaci dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers da ke kasar Ingila Adama Traore, da ya shiga cikin...