

Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce, adadin wadanda basu da aikin yi a kasar nan ya karu daga kaso 23 zuwa sama da kaso 27...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil “KUST” ta bayyana bakin cikin ta kan matakin da gwamnatin Kano ta dauka na...
Jihar Kano ta dawo mataki na 8 daga mataki na 7 na yawan masu dauke da cutar Corona a kasar nan. Hakan na cikin sanarwar da...
Shugaban jami’ar Bayero mai barin gado, Faresa Muhammad Yauza Bello, ya jinjinawa kamfanin gine-gine na Usman Yahya Kansila wato UYK bisa kammala ginin sabuwar majalisar dattijai...
Gwamnatin jihar Kano tace sama da Manoman Alkama dubu dari ne zasu sami Tallafin Noman a shekarar bana. Mai taimakawa mataimakin gwamna Kano, a fanin yada...
Daga Shamsiyya Farouk Bello Yayin da ake ci gaba da gangamin aikin rarraba maganin rigakafin zazzabin cizon Sauro anan jihar Kano, a unguwar Tukuntawa dake yankin...
Hukumar bada Agajin gaggawa ta kasa NEMA ta bukaci mazauna jihohin Zamfara da Sokoto da Kebbi da su kaucewa zubar da shara barkatai domin gujewa afkuwar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta yi nasarar cafke wadanda ake zargi da kashe mace ta farko matukiyar jirgin saman sojin kasar nan Tolulope Arotile a...
Gwamnatin jihar Kano tayi barazanar garkame wani asibiti mai zaman kasan da ake Sahara da ke karamar hukumar Tarauni a nan Kano sakamakon rashin tsafta. Hukumar...
Ministan lafiya Dr Osagie Ehanire ya ce cutar corona ta yadu a kananan hukumomi 586 cikin kananan hukumumomi 774 da ke fadin kasar nan. Dr Osagie...