Hukumar Kula da Makarantun Islamiyya ta jihar Kano ta bukaci Malaman Islamiyya da dalibai da su kara hakuri don kuwa gwamnati na dab da kammala tattaunawa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 16 ne suka kamu da cutar COVID-19 a jiya daga cikin mutane 619 da aka yi musu gwajin...
Bayan da Allah ya yi masa rasuwa a jiya Litinin tsohon minista a jamhuriya ta biyu Malam Isma’ila Isa Funtuwa a Abuja yana da shekaru 78,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa sarkin Salman Bin Abdulazizi na Saudiya addu’ar samun sauki cikin hanzari wanda aka kwantar a Asibiti. Muhammadu Buhari ya ce...
Babban hafsan sojan kasar nan Yusuf Tukur Buratai nan bada jimawa za’a kawo karshen matsalar rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta, in har ‘yan Najeriya...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na III ya bukaci alummar musulami da su duba sabon watan Zulhajji na shekarar nan da muke ciki...
Al’umman dake unguwar Fegen-kankara mazabar yarimawa a karamar hukumar Tofa sun yi kira da dabbar Murya ga gwamnatin jahar Kano da ta duba halin da mutanen...
Gobara ta kama sabon ofishin hukumar tattara kudaden haraji ta kasa a jihar Katsina yanzu nan. Wasu ganau da suka nemi a saka sunan su sun...
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa Malam Garba Shehu ya ce ‘yan Najeriya za su sha mamaki ya yin da ake cigaba da bankado bayanai...
Kakakin majalisar dokoki ta jihar Benue Titus Uba da ‘Dan sa sun kamu da cutar Korona Wannan na kunshe cikin sanarwar da sakataren yada labarai ga...