

Dalibai 2,700 ne suka zana jarabawar farko ta neman samun damar tafiya karatun zama likita kasashen Ketare , wadda gwamnatin jihar Jigawa ta shirya don zabar...
Akwai yiwuwar cewa tsohon dan wasan Liverpool da Chelsea dan kasar Ingila Daniel Sturridge ,zai koma wasan Kwallon a gasar kasar Amurka ta ‘Major league...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci iyayen yara da su baiwa jami’an lafiya hadin kai yayin da ake aikin rigakafin zazzabin cizon sauro, wanda ake gudanarwa a...
Ministan ilimi Malam Adamu Adamu ya kaddamar da majalisar gudanarwa na jami’o’in kasar nan 13. Malam Adamu Adamu ya kaddamar da majalisar ne a yau Litinin...
Hukumar dake kula da ayyukan jin kai da kare Annoba ta kasa ta ce shafin ta na Internet da matasa sa za su nemi aikin yi...
Rundunar sojin kasar nan ta musanta labarin da ake yadawa na cewar sama da sojoji 356 sun ajiye aiki sakamakon rashin samun kulawa da ya sanya...
Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, NASU ta ce, ba za ta Amince da karin kudin man fetur ba, wanda aka kara daga Naira dari...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar Kano kan ta kai wa al’ummar garin Yaryasa a karamar hukumar Tudun wada da wasu garuruwa da...
Jaridar Punch ta rawaito cewa gobarar ta tashi ne daga saman gini wanda ya sanya hayaki ya turnaki saman yankin baki daya. Sai dai kawo yanzu...
Rundunar sojan kasar nan kar kashin rudunar yaki ta Sahel Sanity ta ceto mutane 8 da aka sace aka yi garkuwa da su tare kuma da...