Kwamitin fadar shugaban kasa da ke binciken zarge-zargen cin hanci da rashawa da ake yiwa dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ya gayyaci sakataren hukumar ta...
Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo, ya aika wasika ga Sufeto Janar na ‘yan sanda, Muhammed Adamu, kan zargin da ake masa na karbar wasu makudan kudade...
Kungiyar Kwallon kafa ta Zamalek Fc, dake Dakata tayi bikin cika shekara 20 da Kafuwar Kungiyar. Bikin wanda aka gudanar tare da fafata wasa a yammacin...
Gwamnatin jihar Kano , ta amince da bada hayar kadada 1,000 ga manoma ‘yan kasuwa don Noman abincin dabbobi wadatacce karkashin shirin bunkasa Noma da kiwo...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ake da ta’azziyar sag a al’ummar kasar Ivory Coast bisa rasuwar firaministan kasar Amadou Gon Coulibaly wanda ake sa ran cewar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ake da ta’azziyar sag a al’ummar kasar Ivory Coast bisa rasuwar firaministan kasar Amadou Gon Coulibaly wanda ake sa ran cewar...
Hukumar yaki da fataucin bil Adama ta kasa NAPTIP ta ce, ta kama masu fataucin bil Adama dari da goma sha shida ya yin da kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a shirye take domin hada gwiwa da kungiyoyi masu zaman kansu domin yakar cutuka masu yaduwa anan Kano. Mataimakin gwamnan Kano...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo na tsaka da jagorantar taron majalisar tattalin arziki karo na 2 ta kafar Internet, a fadar shugaban kasa dake Abuja....
A ranar Laraba gwamnatin kasar Kamaru ta bayar da sanarwar bullar cutar Kwalara a kasar tare da yin sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Rahotonni sun bayyana...