Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa za ta bude makarantu a ranar uku ga watan Agustan 2020. Sai dai gwamnatin ta ce daliban aji uku...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya dakatar da sarkin Misau, Alhaji Ahmad Sulaiman, biyo bayan rikicin da ya kunno kai a kauyen Hardawa da ke...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar kulle da aka dauki sama da watanni uku ana yi sakamakon Covid-19. Biyo bayan rahotannin da aka gabatar a fadar...
Akalla mutane 50 ne suka mutu bayan zabtarewar kasa a wani wuri da ake hakar ma’adanai a arewacin Myanmar, a cewar hukumomin kaasr. Lamarin wanda ya...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce daga yanzu babu sauran sasanci tsakaninta da masu aikata ta’addanci a jihar. Haka zalika gwamnatin ta Katsina ta nemi gwamnatin tarayya...
Kasashen duniya na cigaba da Allah wadai da matakin kasar Isra’ila na kaddamar da shirin mamaye wani bangare da ke Gabar Yamma da Kogin Jordan, yayinda...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta bude filayen jiragen saman kasar nan a ranar takwas ga watan Yulin 2020. Ministan sufurin sama Hadi Sirika ne ya...
Hukumar kayyade farashin man fetur ta Najeriya ta sanar da cewa an kara farashin man daga naira 140.80 zuwa 143.80 kan kowacce lita. Wata sanarwa mai...
Rikici ya rincabe tsakanin jami’an hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA da wasu direbobi a sha tale-talen gidan jaridar Triumph. Sai dai...
Jami’ar Bayero ta mayar da malaman kwantaragin da ta sallama daga aiki. A baya hukumar gudanarwar jami’ar ta sallami malaman, sakamakon sabon tsarin biyan albashi na...