Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin tarayya ta janye dokar hana tafiye-tafiye

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya janye dokar hana tafiye-tafiye tsakanin jihohin Najeriya.

Wannan na zuwa ne bayan da shugaban ya gana da shugabannin kwamitin kar-ta kwana kan annobar Covid-19 na fadar shugaban kasa.

Dokar za ta fara aiki daga ranar Laraba, wanda ya yi dai-dai da daya ga watan Yulin 2020.

Tun farko fadar shugaban kasa ta ce dokar za ta fara aiki ne daga ranar 22 ga watan Yunin 2020, sai dai hakan be yuwu ba saboda wasu dalilai.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!