Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kamuwar mutane 3 da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar ce ta sanar da hakan a shafinta na...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta sanar da samun sabbin masu dauke da cutar COVID-19, 182 a jihohi 15 na kasarnan da birnin...
Fadar shugaban kasa ta shirya ganawa tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da gwaman jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal kan kazamin harin da aka kai a daren ranar...
Gwamnatin Jihar Kogi ta musanta rahoton hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC cewa mutum biyu sun kamu da cutar Coronavirus a jihar. A ranar Larabar...
Hukumar dakile bazuwar cutuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 389 dake dauke da cutar Covid-19 a sassa daban-daban na kasar nan. NCDC...
‘Yan Kasuwa sun bukaci gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da ya duba dokar kulle na zaman gida tare da bada dama ga ‘yan Kasuwannin...
Hukumomin a jahar Damagaram sun kaddamar da fara feshin maganin rigakafin Covid-19 a cikin makarantun boko A sadiyar Litinin dinnan ne shugaban kwamitin yaki da wannan...
Wadannan wasu ne daga amsoshin tambayoyin ku da likitan mu Dakta Ibrahim Musa na asibitin koyawarwa na Malam Aminu Kano ya amsa muku ta shafin mu...
Al’ummar jamhuriyar Nijar sun bi sahun takwarorin su daga kasashen musulman duniya wajen shagulgulan salla karama. A jiya ne dai majalisar musulunci ta kasar ta fitar...
Kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar Corona a Kano ya bukaci kungiyoyin telolin da za suyi dinkin takunkumin fuska da Gwamnatin Kano ta bayar...