

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gargadi ‘yan Najeriya da su guji yin alkawarin karya wajen bada taimakon kayayyakin da zasu taimaka...
Jami’an hukumar ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano, sun ki amincewa su karbi masu laifi da kotu ta tura musu a yau Laraba....
Wani magidanci a unguwar Gwammaja dake nan Kano ya rasu, bayan ya killace kansa a gidan sa dake unguwar. Magidanci da har izuwa yanzu ba a...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, sakamakon gwajin da ta yiwa mutune arba’in da shida na cutar Covid-19 ya tabbatar ba sa dauke da cuta...
Hukumar kula da cututtuka ta kasa NCDC ta ce mutane goma ne suka sake kamuwa da cutar Covid-19 a jihar Legas. Hukumar ta bayyana hakan ne...
Tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid da Barcelona da Real Madrid, Radomir Antic, ya mutu hakan ya biyo bayan rasuwar mahaifiyar mai...
Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich Thomas Muller, ya sake sabunta yarjejeniyar kwantiragin cigaba da wakiltar kungiyar na shekaru uku zuwa shekarar...
Kungiyar Boko Harama ta kai hari a wani kauye dake karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa. ‘Yan Boko Haram sun dai kai harin da yammacin jiya...
Fitaccen jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa Adam A. Zango ya mika wuya tare da neman sulhu da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano. Jarumin...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Totenham Hotspurs Son Min Hueng, zai karbi horon aikin Soji, da Kasar sa ta South Korea, ke sakawa tilas akan...