Shugaban kungiyar taimakon matasa ta Arewa, KuleChas Arewa kwamrade Abdullahi Aliyu ya yi kira ga kungiyoyi masu zaman kansu dasu taimakawa gwamnati a kokarin da take...
Harkokin wasanni na kara samun tsaiko da koma baya ta bangarori da dama sakamakon cutar Corona Virus, mai lakabin Covid 19. Sai dai duk da haka...
‘Yan bindiga sun sace yayan gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammed, Alhaji Adamu Muhammed a daren jiya Laraba. Rahotanni sun ce yan bindigar wadanda suka sace...
Gwamnatin tarayya, ta ce, ta rufe fadar shugaban kasa ne a jiya Laraba sakamakon ci gaba da yaduwar cutar Corona. Wannan na cikin wata sanarwa da...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, reshen jihar Kano ta bukaci ma’aikata gwamnati dasu kara himma wajen daukar matakan kariya na yakar cutar Corona a fadin jiha...
Tsohon kwamishinan harkokin matasa da wasanni na jihar Gombe Alhaji Faruk Yarma, ya yi kira ga hukumomi a dukkanin matakai , da su samar da sahihan...
A wata takarda mai dauke da sa hannun sakataren yada labaran mataimakin gwamna Hassan Musa Fagge, ta bayyana wadan da aka nada hadiman kamar haka ....
Daga ranar Juma’a 27 ga Watan Maris din nan, da karfe 12 na dare ne za a rufe duk iyakokin shigowa jihar Kano, duk cikin kokarin...
Maaikatar ilimin jahar Kaduna ta bibiyi wasu daga cikin makarantun kudin da ta samu labarin cewa basu bi umarnin da maaikatar ta bayar ba na cewa...
Kungiyar direbobi masu lodi a tashar mota dake NNPC Hotoro, sun shigar da karar hukumar KAROTA da kwamishinan ‘yan sandan Kano da babban sufeton ‘yan sanda...