Shugaban sashen nazarin lalurar koda na asibitin koyarwa na Aminu Kano Saminu Muhammad ya ce, rashin magance kananan cututtuka da ke addabar al’umma da wuri na...
An shawarci gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, da ta shigo da masu rike da mukaman gargajiya da sarakunan musulunci wajen magance matsalar tsaro data dabaibaye kasar nan....
Majaisar dokokin jihar Kano ta dakatar da wasu mambobinta guda biyar sakamakon zarginsu da tada hatsaniya a makon jiya. A cewar majalisar dakatarwa wadda ta fara...
Shugabar taron baje kolin sana’oin da mata ke gudanarwa Hajiya Fatima Ali Hamisu ta bayyana cewa akwai bukatar a samar da kasuwar da mata zalla zasu...
Kungiyar dalibai musulmai ta kasa reshen jihar Kano ta shawarci al’ummar musulmai dasu kasance masu ruko da sana’oin dogaro da kai a maimakon yawan dogara neman...
Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumonin Takai da Sumaila a Majalisar wakilai ta kasa Shamsuddeen Bello Dambazau ya ja hankalin takwarorin sa wajen zage dantse akan...
Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu maki uku na galaba akan abokiyar burminta Jigawa Golden Stars da ci biyu da nema a gasar wasan...
Al’ummar unguwannin Surulere, Ijegun da Ikotun da Egbeda da Abule Ado, da Okota sai Isheri da Olofin dana Festac Town, suna daga cikin unguwannin da hatsarin...
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammdu Sunusi na II, yanzu haka ya na kokarin barin jihar Nasarawa zuwa birnin tarayya Abuja. Bayan ya sauka garin Abujar ne...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero ya jagoranci sallar Juma’a ta yau, a babban masalacin juma’a na garin Bichi bayan da ya isa fadar sa...