Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Jihar Kano ta samu sarakuna masu biyayya- Alhaji Usman Alhaji

Published

on

Sakataren gwamnatun jihar Kano Alhaji Usman Alhaji yace gwamnatin jihar Kano ya ce ,jihar Kano ta samu sarakuna masu biyayya da rikon Amana.

Alhaji Usman Alhaji yace babu tantama sabbin sarakuna na Bichi da Kano za su yi wa gwamnatin Kano biyayya.

Haka kuma sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi wasikar shedar nadi a hannun  Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

Wakilin mu Shamsu Dau Abdullahi ya rawaito cewa manyan baki daga sassan jihar Kano da kuma sarakunan Gaya da Karaye da kuma na Rano duk sun halacci bikin.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!