A safiyar yau Laraba ne Hukumar INEC shiyyar jihar Kano za ta bai wa sabon zababben gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP da...
A duk lokaci irin wannan na Azumin watan Ramadan, mutane kan koka dangane da tsada, ko kuma karancin kayan miya. Sai dai, wasu mutanen na dora...
Shan azumin watan Ramadan wani Rangwame ne da ubangiji ya yiwa bayinsa da suka riski kansu a cikin wani yanayi na rashin lafiya ko wata lalura...
Kungiyar tarayyar turai EU ta baiwa Nigeriya tallafin Naira Miliyan 75 don yaki da cutar sarkewar numfashi wato Diphtheria a turance. Asusun bayar da agajin zai...
Gwamnatin Nigeriya ta bukaci kungiyar kwadago ta kasar NLC da ta janye batun shiga yajin aiki da ta shirya yi a gobe Laraba. Ministan kwadago da...
Shugaban kungiyar kwararun masana a fannin abinci shiyyar Kano, Dakta Auwal Musa Umar, ya ce, akwai nau’in abincin da ke da matukar amfani ga jikin Dan-adam...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, kimanin mutane Dari tara da ashirin da biyu ne suka kamu da cutar kwalara a Nijeriya. Hakan na cikin...
Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya bai wa ƴan sanda umarnin daukar matakan da suka dace domin ganin an samar da tsaro, bayan mummunar zanga-zanga da...
Mutane da dama na yin amfani da kayan marmari lokacin azumi sabanin yadda suka saba a baya. Sai dai mutane na kokawa kan yadda a duk...
Jam’iyyar NNPP ta ce, ta dakatar da zanga-zangar lumana da ta shirya gudanarwa yau Alhamis a jihar Kano domin nuna kin amincewa a kan soke zaben...