Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, babban Sifeton yan sanda Usman Alkali Baba, ya sake turo jirgin sama mai saukar Ungulu wanda ke dauke da...
Masanin harkokin siyasar nan na jami’ar Bayero ta Kano Dakta Riya’u Zubairu Maitama, ya ce akwai babban kalubale a gaban hukumar INEC na tabbatar da cewa...
Hukumomi a jihar Kaduna sun sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a Unguwannin Juju da Mabuhu da Ungwar Wakili duk a yankin karamar hukumar Zangon...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Nijeriya NBC, ta ce za ta rufe duk wata tasha da ta karya dokar hukumar. Mai magana da yawun...
Rikici ya kaura a jihar Katsina tsakanin magoya bayan jam’iyyun APC mai mulki da kuma ta NNPP mai adawa. Rahotonni sun bayyana cewa, rikicin ya barke...
Wani Jirgin kasa a Jihar Lagos da ya yi taho mu gama da wata motar Bas a kan hanyarsa da ke Ikeja babban birnin jihar. Rahotonni...
DSS ta gano wani yunkurin tayar da tarzoma yayin gudanar da zabe a Nijeriya. Wasu mutane sun yi shirin tayar da rikici bayan kammala zaben gwamnoni...
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, inda ta mayar da shi...
Biyo bayan hukuncin da kotun kolin Nijeriya ta yi na kara wa’adin amfani da tsohon kudin kasar zuwa watan Disambar shekarar da muke ciki, wasu bankunan...