Hukumar Hisbah ta jihar Kano da na KAROTA sun kammala cimma yarjejeniyar hada hannu don tabbatar da cewa masu ababan haw ana bin ka’idojin hanya bda...
Hukumar kula da tabbatar da da’ar ayyukan ma’aikata ta Kano SERVICOM tayi sammacin Babban Daraktan mulki na Ma’aikatar ciniki ta jihar Kano kan rashin zuwa aiki...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin shugabanta Baffa Babba Dan’agundi, ta samu nasarar kame wasu manyan kata-katan guda 28 na...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Ku saurari shirin Kowanne Gauta na ranar laraba 29 01 2020 tare da Ibrahim Ishaq Dan Uwa Rano A yi sauraro lafiya Download Now
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta musanta zargin cewa ‘yan Yahoo wato masu kutse’ sun sace kudin hukumar da ta...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta ce daga sha biyun daren yau Laraba duk wani direban babur din adaidaita sahu...
Bisa al’ada ko wane Jarumi ya kan yi wasu ‘yan tafiye-tafiye a wani bangare na gudanar da aikin sabon fim. Yanzu haka dai jarumin masana’antar shirya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara mayar da hankali kan bunkasa sana’ar Kanikanci ta hanyar tura matasa wurare daban-daban don daukar horo kan gyaran motoci...