Bayan zaman kotun na yau litinin da safe, kotun koli ta ayyana gwamnan Kano a matsayin wand aya lashe zaben gwamna da aka yi. A halin...
Kotun Kolin ta kasar nan ta kori karar Abba Kabir Yusuf yayin da tabbatar wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kujerarsa a zaben gwamnan da aka...
Wani malami daga sashen nazarin labarun kasa wato Geography na jami’ar Bayero anan Kano Malam Musa Tanko Haruna, ya bayyana bukatar dake akwai wajen mutane su...
Labarin soyayyar matashi Sulauman Isah da kuma dattijuwa Janine Ann Reimann-Sanchez labari ne da ya karade duniya a wannan makon da muke ciki, kan haka ne...
Matashiyar jarumar nan Amina Lawan wadda akafi sani da Raliya a shirin wasan kwaikwayo na Dadin Kowa ta bayyana cewa mahaifiyarta ce ta bata kwarin gwiwa...
Bayan da a karshen hotun mako a ka yi ta wallafa hotunan Amare da kishiyoyi da aka yi gasar su a shafukan sada zamunta na Istagram,...
A wannan makon da muke ciki ne wani sabon salon gasa tsakanin Amare da Kishiyoyi ya bullo a dandalin sada zumunta na Instagram. Gasar wadda masu...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano karkashin jagorancin Sheikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina ta gana da Matashin nan Sulaiman Isah Panshekara da yake niyyar Angwancewa da...
A kowanne wata ana haifar jarirai da suka kai dubu daya a wata a asibitin Murtala dake nan Kano. Wata likitar yara a asibitin koyarwa na...
Wasu ‘yan kasuwa dake gudanar da harkokin kasuwancin a filin parking na Muhammadu Abubakar Rimi wato Sabon Gari anan Kano, sun koka dangane da yunkurin tashin...