Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya shawarci sabbin Likitocin da jami’ar ta yaye da su zama jakadun jami’ar na gari musamman wajen...
Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana cewa wasu masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa sun sace dagacin Karshi dake karamar hukumar Rogo Malam...
Wata gobara data tashi a daren jiya a kasuwar waya ta alfin da ke unguwar Ja’em a nan birnin kano. Gobarar dai tayi sanadiyar asarar dukiyoyi...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu ya shawarci shuwagabanin Arewa da sauran masu ruwa da tsaki da kuma al’umma dasu rubanya kokarin su...
Gwamantin jihar kano ta ce jami’anta sun kama katan145 na magungunan da wa’adinsu ya kare hadi da miyagun kwayoyi boye a wani wurin ajiyar kayayyaki a...
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin yanar ido ga marasa karfi 250 a karamar hukumar Dawakin Kudu dake nan jihar Kano. Da...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Kimanin dalibai ‘yan asalin jihar kano 300 ne suka sami tallafin karatu a jami’ar Bayero ta Kano. Shugaban jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello...