

Rundunar sojin kasar nan ta samu nasarar dakile wani yunkurin hari da mayakan Boko Haram su ka yi kokarin kai wa a garin Michika da ke...
‘Yan bindiga sun sace wasu tagwaye a kauyen Gizawa da ke yankin karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina. Rahotanni sun ce ‘Yan bindigar sun isa kauyen...
Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wata mata mai shayarwa tare da jaririnta da kuma wasu kananan yara guda uku a jihar Kaduna. Rahotanni sun ce lamarin...
An bayyana marigayi mai martaba sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a matsayin daya daga cikin mashahuran mutanan dake kallan wasan kwaikwayo na hankaka. Babban jarumin shirin...
Kwanturollan hukumar kula da shige da fice ta kasa dake nan Kano Dikko Nuhu Yashe yace babban kalubalen da hukumar ke fuskanta a yanzu shi ne...
Ku danna alamar sautin da ke kasa Download Now Ayi sauraro lafiya
Aisha Umar uwa ce ga sojoji guda biyu Abubakar Hassan da Mubarak Hassan dake yaki da yan tayar da kayar baya a birnin Maiduguri na jihar...
Danna alamar sautin dake kasa domin sauraron shirin Kowane Gauta na karshen shekarar da mukayi ban kwana da ita jiya. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Ranar Litinin ɗalibai a Kano suka shiga mako na biyu da komawa makaranta. Daliban da suka koma karatu, sun bayyana farin cikinsu game da bude makarantun,...
Babban mai bada shawara kan harkokin siyasa ga shugaban kasar Nijar Alhaji Sunusi Tambari Jaku ya ce shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari shi ne mafi sani...