

Shirye-shirye sun rigaya sun kammala don tarban shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen yaye daliban da suka karbi horo a kwalelejin horars da ‘yan sanda ta...
Yanzu haka tuni komai ya gama kankama ana jiran isowar shugaban kasa Muhammadu Buhari domin bikin yaye ‘yan sanda a jami’ar ‘yan sanda ta kasa da...
Ku saurari cikakken labarin acikin shirin Kowane Gauta na Talatar data gabata tare da Khalid Shettima Khalid. Ku latsa alamar sautinnan domin sauraro. Download Now Ayi...
Jami’ar Maryam Abacha dake Maradi Dakta Bala Muhammad Tukur ya yi kira ga dalibai dake karatu a jami’o’i da su mai da hankali kan karatun su...
Ku saurari cikakken labarin a cikin shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusif Ali Abdallah. Ku danna alamar sauti dake kasa domin saurare. Downlod...
Fitaccen dan gwagwarmayar nan Kwamaret Kabiru Sa’id Dakata ya bayyana fargabarsa kan yunkurin samar da tsarin baiwa shuwagabanni damar yin zango na uku akan karagar mulki....
Shugaban karamar hukumar Dawakin Tofa Alhaji Ado Tambai Kwa yace daga zangon karatu mai kamawa zai fara koyar wa a makarantun yankin shi da ‘yan majalisar...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya sauke hakiman garin Bichi da Dawakin Tofa da Danbatta da Minjibir da kuma Tsanyawa. Idan zaku iya tunawa...
Majalisar dokokin jihar ta Kano ta bukaci gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya gyara wasu tituna guda biyu da suka lalace a yankin karamar hukumar Gwarzo....
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira da babbar murya ga gwamnatin jihar Kano da ta gina Sababbin makarantun firamare a wasu unguwanni da garuruwa guda...