

Jarumin wasan kwaikwayon nan Abdul’aziz Shua’ibu wanda aka fi sani da Malam Ali ya ce masana’antar Kannywood ya fara shiga kafin fitowar sa a wasan kwaikwayon...
Hukumar da ke kula da magunguna da ingancin abinci wato NAFDAC ta tsayar da wasu kamfanonin sarrafa ruwan leda goma sha bakwai aiki a jihar Kaduna...
Rikicin gida ko rikici tsakanin mata da miji abune da aka dade ana fuskanta wanda a yanzu lamarin ke ka ta’azara Hayaniya da zagin juna, duka...
Hukumar jiragen kasa ta kasa ta bayyana damuwarta da rashin jin dadin ta sakamakon rashin tashi da jirgin yayi a ranar talatar da ta gabata kamar...
Dabi’ar nan ta zuwa makaranta a makare da wasu dalibai musamman na firamare da sakandare ke yi a nan Kano, har yanzu ana fama da ita,...
Duba da muhimmancin ilimi a fadin kasar nan aka samar da makarantu masu zaman kansu don cike gurbin gazzawar da makarantun gwamnati suka yi. Sai dai...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce daga yanzu zata dauki ma’aikatan da zasu gudanar da aikin hajji daga cikin mazaunan Saudiya ne da...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jagoranta kwamitin na mutane biyar karkashin jami’yyar APC dangane da rikicin da ke afkuwa a jam’iyyar ta APC a jihar Edo....
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.