Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya don halatar taron zuba jari na Future Investment Iniatiative a birnin Riyad na kasar Saudiya mai taken ‘’Menene...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kafa wani kwamitin bincike, don bin diddigin kan kwato hakkokin yaran nan 9 da aka ceto daga hannun masu satar...
An samu tashin hankula da fargaba a Sabon garin Zaria dake jihar Kaduna a jiya alhamis bayan da gwamnatin jihar ta ce zata gabatar da wani...
Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Wudil da hadin gwiwar ofishin jakadancin Amurka a Najeriya zasu koyar da malaman jami’ar harkar gudanar bincike . Shugaban...
Shugaban kungiyar harkokin noma ta Afirka AAFT Dr Issuofou Kollo Abdourhamane ya ja hankalin kasashen Afirka wajen yin maraba da sabbin hanyoyin fasaha a matsayin wata...
Kowane Gauta 23-10-2019 Download now A yi sauraro lafiya
Wata kungiyar ‘yan kasuwar Arewa wadanda mambobinsu ke harkar tufafi sun koka ga yadda suke asarar miliyoyin kudade sakamakon rufe boda da gwamnati tarayya tayi....
Inda Ranka na ranar Laraba 23 10 2019 tare da Nasiru Salisu Zango. Download Now A yi sauraro lafiya
An zabi Shugabar gidan talabijin na ARTV dake Kano Hajiya sa’a Ibrahim a matsayin shugabar kungiyar kafafan yada labarai ta kasa . Jaridar Kano Focus...
Shugaban kasuwar Muhammad Abubakar Rimi wato sabon gari dake Kano Alha Uba Zubairu Yakasai ya ce amfani da lantarki na haske rana ce kadai hanyar da...