A cikin shirin zaku ji cewa hukumar tsaro ta DSS ta tabbatar da cafke shugaban asusun ‘yan Fansho Abdurrashid Maina. Shugaba Buhari ya taya gwamnonin Kano...
A cikin shirin zaku ji cewa wata matashiya da ke dukan mahaifiyarta ta gurfana a gaban kotu. Mabiya darikar Gandujiyya na cigaba da shagulgulan samun nasara...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar birnin tarayya Abuja zuwa kasar Afrika ta Kudu domin gudanar da wata ziyarar aiki. Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba da umarnin fitar da naira biliyan dari shida cikin watanni uku masu zuwa, domin gudanar da ayyukan raya kasa, a...
2:58pm Kotun karbar kararrakin zabe anan Kano karkashin mai sharia Halima Shamaki ta kori karar da jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a jam...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta mayar da martini kan takardar korafi da lauyoyi suka rubuta wa hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda kan zargin cin...
A cikin shirin za ku ji cewa, yayin da ake gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 59 da samun ‘yancin kai, wasu daga cikin mutane na...
A yayin da Najeriya ke bikin samun ‘yancin kai karo na 59 wani kamfanin hada motoci ya sha alwashin karfafa kokarinsa na ganin ya fara hada...
10:42 am Shari’ar Ganduje da Abba gida-gida A halin yanzu mai shari’a Halima Shamaki ta fara karantu hukucin ta kan bukatun da masu kara da suka...
Gwamanan jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya nada tsohon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Muhammad Wakili a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin...