Mutane samada miliyan biyu da dubu dari hudu ne suka rasa muhallansu a Najeriya sakamakom ambaliyar ruwa. An bayyana hakan ne lokacin buɗe taron mako guda...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta labarin da ake yadawa na cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake karatu a cikin da wadanda...
Al’umma na ci gaba da kauracewa karbar tsoffin kudin tun kafin wa’adin daina amfani da su da babban bankin kasa CBN ya sanar ya yi. Wannan...
Kungiyar matuka baburan daidaita sahu a jihar Kano ta ce, mambobinta za su daina karbar tsoffin takardar kudi a ranar da babban bankin kasa CBN ya...
Al’umma su karbi sauyin da babban bankin kasa CBN yazo da shi a kan hada-hadar kudi. Masani kan harkokin hada-hadar kudi kuma kwararren akanta a Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da a dawo da zaurawan marayun da ta kora daga gidan marayu na Kofar Nasarawa bayan samunsu da karya dokokin gidan....
. Sannu a hankali dai sabuwar cutar ta Mashako wato “Diphtheria” a turance na ci gaba da bazuwa a sassa daban daban na jihar Kano. Inda...
Gwamnatin jihar Kano ta ce samar da taken jihar da ta yi zai kara inganta martaba da Tarihin ta. Gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne...
Hukumar kula da harkokin kudi ta Nijeriya ta ce babu gudu ba ja da baya, a tsaren-tsarenta na takaita cirar kudi da ta fitar a farkon...
Gwamnatin Nigeria ta hannun hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa NPHCDA ta ce barkewar cutar Mashako a jihar Kano da sauran jihohin kasar...