Yayin da yanzu haka aka samu canjin yanayi daga sanyi zuwa zafi a nan jihar Kano, cutuka masu alaka da yanayin zafi na kara ta’azzara. Cutar...
Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Hukumar gudanarwa ta Freedom Radio da Dala FM Kano, sun shiryawa ma’aikatansu horo a kan yadda za su rika wallafa labarai a kan shafukan yanar gizo...
Rundunar’yan sanda ta jihar Kano ta ce za ta cigaba da tsaftace jihar Kano ta hanyar cigaba da kame masu hannu wajen aikata sha da sayar...
Acikin shirin Muleka Mu Gano na jiya Litinin 01-04-2019 mun kawo muku rahoto na musamman akan bikin ranar zolaya ta duniya wadda aka fi sani April Fool...
Hukumar kidaya ta kasa NPC ta ce a halin yanzu galiban tsayin ran da ‘yan Najeriya suke samu ba ya wuce shekaru 52 a duniya. Mai...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce tana dakon hukuncin da babbar kotu zata yanke kan zaben fida gwani na jam’iyyar APC dake...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta bukaci al’ummar kasar nan musamman masu ruwa da tsaki a harkar lafiya da su kula...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da Sakandire ta kasa (JAMB), ta kwace lasisin rubuta jarabawa a wasu cibiyoyi guda goma sha hudu sakamakon masu matsaloli...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a sabon wa’adin mulkin sa na shekara hudu masu zuwa, zai mayar da hankali ne wajen inganta rayuwar jama’a ta...