Gamayyar jam’iyyun siyasa sun yi zargin cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC na shirin amfani da wandanda suka cin gajiyar shirin bai wa...
Hukumar binciken sararin samaniya ta kasa tace Najeriya da sauran kasashen duniya zasu fuskanci kusufin wata ranar ashirin da daya ga watan Janairun da muke ciki....
Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa kan yadda mazauna kauyen Rann da ke gabashin jihar Borno ke fama da kalubalen agajin gaggawa, la’akari da cewa yawan...
Babu ‘yan takaran gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin tarayya na jam’iyyar APC a jihohin Rivers da Zamfara a cikin jerin sunayen wadanda za su tsaya...
Gwamnatin tarayya ta bukaci sashen kula da hada-hadar kudi ta kasa NFIU da ya rufe asusun ajiyan banki guda biyar mallakin babban jojin kasa Walter Samuel...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya kara jaddada matsayar sa na cewa matukar ya samu nasara a zaben shugaban kasa da za a yi...
Kwamitin shugaban kasa da ke sanya ido don kawo gyara kan ayyukan ‘yan sandan sashen yaki da ‘yan fashi da makami wato Presidential Investigation Panel on...
Jami’ar jihar jigawa ta Sule Lamido ta sami nasarar lashe gasar mahawara ta Jami’o’in kasashen Afrika ta Yamma karo na 2 ta bana. Jami’ar ta Sule...
Gwamnantin jihar Kano ta ce umarnin da wata babban kotun birnin tarayya Abuja ta bayar na bukatar hukumar EFCC ta gaggauta bincika maid akin gwamnan jihar...
Rahotanni na nuni da cewa an samu yamutsi sanadiyyar sanya Hijabi a jami’ar Fasaha Ladoke Akintola dake jihar Oyo. An dai umarci kimanin dalibai 50 da...