Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa iyalan sojojin Nijar da suka rasa rayukan su sakamakon kwantan baunar da aka yi musu a dajin Dumburum da ke karamar...
Fadar shugaban kasa ta bayyana rade-rade da kuma zargin da wasu ‘yan majalisar suke yi kan cewa majalisar zartarwa da gangan suka ki sanya isasun kudaden...
Hukumar tara kudaden shiga ta kasa FIRS ta ce ta sanya kimanin tiriliyan 4 da biliyan 63 a asusun gwamnatin tarayya daga farkon watan Janairu zuwa...
Rundunar yan sandan kasar nan ta kori wasu jami’anta uku da ke ofishin yan sanda na Ijanikan a jihar Lagos bisa laifin yin fashi da makami...
Gwamantin tarayya ta fito da sunayen mutane 114 wadanda tsoffin ma’ikata rusashen kamfanin jirgin saman na kasa Nigerian airways ne, da aka biyasu kudaden sallama daga...
Gwamnatin jihar Benue da ta jihar Taraba sun amince su yi afuwa ga tubabbun yan ta’dda da ke ayyukan su na ta’addanci akan iyakokin jihohin biyu,...
A jiya Lahadi ne Sojoji suka kama mata 3 ‘yan kunnar bakin wake, a yayin da suke sintiri a kauyen Kubtara dake karamar hukumar Dikwa a...
Tsohon shugaban kasar nan a jamhuriya ta biyu Alhaji Shehu Shagari ya rasu da yammacin nan a babban asibitin kasa da ke birnin tarayya Abuja. Daya...
Jam’iyya mai mulki ta APC ta sanya fitattun ‘yan kasuwar nan Alhaji Aliko Dangote da kuma Femi Otedola cikin mambobin kwamitin bayar da shawarwari nay akin...
Gwamnatin Jihar kano ta ce, ya zuwa yanzu sama da ma’aikatan gwamnati dubu 3 ne su ka yi rijista da hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar. Hakan...