Runsunar sojan kasar nan ta ce, sojojin ta na fafatawa da ‘ya’yan kungiyar Boko Haram wanda suka kai hari kan rundunar dake Baga a karamar hukumar...
Fadar shugaban kasa ta ce babu wasu da suke hana ruwa gudu a gwamnaitin shugaban kasa Muhammadu Buhari sai dai ‘yan Najeriya fiye da miliyan dari...
A yayin da ake cigaba da kai hare-hare wasu daga cikin yankunan jihar Zamfara, Gwamnan Abdul’aziz Yari ya kwashe wasu ‘yan kwanaki baya cikin jihar. Fiye...
Fiye da muslimai dari 500 ne suka taya ‘yan uwa mabiya addinin Kirista murnar zagayuwar haihuwar Yesu-Al-Masihu a gidan Limamin Majami’ar Avabgelical Pasto Yohanna Burus dake...
Biyo bayan zanga-zangar da wasu alummar jihar Zamfara suka yi saboda hare-haren da ‘yann bindiga suka kai a wasu yankunan na jihar, kawo yanzu rundunar ‘yan...
Shugaban kasa Buhari ya aike da ta’azziyar sag a ‘yan uwa da iyalan marigayiya farfesa Sophie Oluwole mai aziki kuma mace ta farko da ta sami...
Babban sakataren gwamnatin taraya Boss Mustapha ya kare tsaikon da aka samu na mika rahoton kwamitin bincike kan musababin rikici a hukumar dake kula da Inshorar...
Kungiyar dalibai ta kasa NANS ta bai gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU wa’adin makwanni biyu da su daidaita tsakanin su, ko ta...
Sashin kula da albarkatun man fetur na kasa DPR ya ce ya dauki dukkanin matakan da suka da ce wajen magance matsalar karkatar da manfetur da...
Tsohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya bukaci al’ummar kasar nan da su ci gaba da kokari wajen tabbatar da zaman lafiya a kasar nan musamman...