A yau Asabar ake saran jirgin farko na maniyyatan kasar nan zai bar filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja domin zuwa kasar Saudiya. Mai...
Biyu daga cikin yan takarar gwamnan jihar Osun sun janye daga takarar gwamnan jihar wanda tun da fari suke bukatar jam’iyyar ta tsayar da su a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa majalisar dattawa wasikar bukatar neman sahalewar ta domin kara naira biliyan dari da sittin da hudu wajen cikin kasafin kudi...
Hukumar dake kula da yanayi ta Najeriya NIMET ta yi hasashen yanayin samun ruwan sama da za’a yi da safiyar jibi Alhamis a jihohin Gombe da...
Hukumar EFCC ta karyata ikirarin da gwamnan jihar Ekiti mai barin gado yayi kwanakin baya a shafin sa na Tweeter cewa zata dawo da shari’ar da...
Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, ya kakabawa kasar Sudan ta Kudu takunkumin haramta mata sayen makamai. Kudurin da Amurka ta gabatar dai ya samu amincewar...
Kungiyar ‘yan Sintiri ta Vigilante ta yi kira ga gwamnatin Jihar Kano kan ta samar da hadin kai tsakanin Kamfanoni masu zaman kansu don samar da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar Najeriya kara hakuri dangane da matsalolin tsaro da ake fuskanta a sassa daban-daban na kasar nan, Kasancewar gwamnatin sa...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ce za ta kara yawan jami’an tsaro a wuraren da ake fama da matsalolin tsaro a fadin jihar domin kare rayukan al’umma....
[foogallery id=”9114″]