Rundunar sojin saman kasar nan ta aike da karin jirage biyu ga rundunar ta da ke aikin wanzar da zaman lafiya a jihar Zamfara karkashin shirin...
Majalisar zartarwar gwamnatin tarayya ta amince da fitar da naira biliyan 185 da miliyan 272 domin ayyuakan gyara da kuma gina sabbin hanyoyi goma sha hudu...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe mayakan Boko-haram guda ashirin da uku yayin wani batakashi da suka yi a yankin tabkin Chadi. Daraktan yada labarai...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a nan Kano, ta ki amincewa da sakin fasfon din tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, don bashi...
Ma’aikatan hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA sun fara yajin aikin gama gari, wadanda suka ce sun yi hakan ne don nuna adawa da...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi koyi da darasin da ke cikin zaben shugaban kasa na alif dari tara da...
Gamayyar kungiyoyin kwadago na kasar nan sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki ashirin da daya game da batun sabon tsarin mafi karancin albashi wanda aka tsara...
Gwamnatin tarayya ta nanata kudurinta na ganin ta yi duk mai yiwuwa don ganin Dimokradiyyar kasar nan ta dore kan tafarkin da ya dace. Sakataren gwamnatin...
Babban Jojin babbar kotun tarayya da ke Abuja mai Shari’a Abdul-Kafarati ya fitar da jadawalin yadda hutun Manyan Kotunan kasar nan zai kasance a bana. Mai...
A ranar 12 ga watan Yunin shekarar hukumar zabe ta kasa ta gudanar da zaben shugaban kasa tsakanin Alhaji Bashir Usman Tofa na Jam’iyyar NRC, da...